Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Indiya wadda a kwanakin baya ta fuskanci zanga-zangar musulmi domin yin tir da Allawadai da cin mutuncin da wasu jami'an kasar suka yi ga haramin manzon Allah (SAW), ta kama wani jigo a cikin jam'iyya mai mulki a arewacin kasar bisa zargin yin kalaman kin jinni ga musulmi da addinin musulunci.
Lambar Labari: 3487394 Ranar Watsawa : 2022/06/08